ha_tq/deu/32/43.md

270 B

Wanene zai yi farin ciki da mutanen Allah in ya rsakayar da jinin bayinsa kuma ya bada sakamako a kan maƙiyinsa?

Al'ummai za su yi farin ciki da mutanen Allah.

Ga wanene Allahn zai yi kafara domin ƙasarsa?

Allah zai yi kafara domin ƙasar sa, domin mutanen sa.