ha_tq/deu/32/42.md

201 B

Daga wanene Allah ya ce kibiyoyinsa su bugu da jini kum takobinsa zai ci tsoka?

Kibiyoyin Allah zai bugu da jini wanda aka kashe da wanda kama kuma takobinsa zai ci tsoka daga kan shuganen maƙiyi.