ha_tq/deu/32/39.md

378 B

Wanene Allah ya ce shi allah idan babu shu kuma menene Allah ya ce shi kaɖai zai yi?

Allah ya ce babu wani allah in banda shi kuma shi kaɖai ne zai kashe kuma ya rayar, ya sa rauni ya kuma warkar.

Menene Allah, wanda shine kaɖai Allah ya alƙawarta sa'ad da ya hannunsa zuwa sama?

Da ya daga hannunsa zuwa sama ya alƙawarta cewa shi rayeyye ne har abada, zai aikata.