ha_tq/deu/32/35.md

184 B

Yaushe ranar masifa da abubuwan da zasu zo zai faru?

Masifa ya yi kusa kuma abubuwan da zasu zo zai faru da wuri.

Ramako da sakamako na wanene?

Ramako da sakamako na Yahweh ne.