Isra'ila za su iya yin nasara daomin Yahweh ya basu nasara kuma dutsen maƙiyinsu ba kamar Dutsen Isra'ilawa bane.