ha_tq/deu/32/28.md

222 B

Menene Isra'ila suke rasawa kamar a matsayin al'umma?

Isra'ila sun rasa hikima kuma babu ganewa cikin su.

Menene musa yake son Isra'ila su yi la'akari?

Musa yana son Isra'ila su yi la'akari da ƙaddararsu mai zuwa.