Yahweh zai dena yin dukkan abin da ya tsorotar da mutanensa domin makiyinsu za su zaci kuskure kuma su ce, ''Hannunmu ya sami ɗaukaka.''