Yahweh zai sasu kishi ta wurin waɖanda ba mutanensa ba, kuma zai sa su fushi ta wurin wautar al'ummai.