ha_tq/deu/32/15.md

235 B

Menene ya faru da Yeshurun (Isra'ila) suka ya ƙiba?

Da Yeshurun (Isra'ila) suka yi ƙiba kuma suka zarce da ƙiba kuma suka yashe Yahweh har suka sa shi kishi ta wurin baƙin allolinsu kuma suka sa shi fushi da abubuwar ƙyamarsu.