ha_tq/deu/32/11.md

261 B

Ga menene Musa ya kwatanta yanda Yahweh ya kiyaye Mutanensa?

Musa ya kwatanta yanda Yahweh ya kiyaye mutanensa da gaggafa take tsare sheƙarta tana shawagi bisa 'ya'yanta.

Wanene kadai ya bi da mutanen Isra'ila?

Yahweh shi kaɗai ne ya tafi da Isra'ila.