ha_tq/deu/32/09.md

315 B

Menene raɓon Yahweh kuma wanene gădonsa?

Raɓon Yahweh shi mutanen sa kuma Yakubu shine rabon gadonsa.

A ina ne Yahweh ya same Yakubu (mutanensa)?

Yahweh ya samu Yakubu (mutanensa) a cikin jeji.

Menene Yahweh ya yi wa mutanen sa?

Yahweh ya kare su, ya lura da su kuma ya kiyaye su kamar kwayar idonsa.