ha_tq/deu/32/07.md

397 B

Game da menene Musa ya ce mahaifi da dattawa za su tunashe Isra'ilawa?

Musa ya ce mahaifi da dattawa za su tunashe Isra'ilawa gane da zamanai dayawa wanda suka wuce.

Menene Musa ya ce mahaifa da dattawa za su faɖi wa mutane a kai sa'ad da maɗaukaki ya ba wa al'ummai gădon su?

Musa ya ce Maɗaukaki ya raɓa dukkan 'yan adam, kuma ya sa iyakar mutanen bisa ga yawan 'yan mazan Isra'ila.