ha_tq/deu/32/01.md

287 B

Menene Musaya ke rokon sama da ƙasa su yi?

Musa yana rokon sama da ƙasa su kasa kunne ya yi magana kuma yana rokan ƙasa su saurare kalmomin bakinsa.

Da menene Musa ya kwatanta koyesuwarsa da maganganunsa?

Musa ya kwatanta koyesuwarsa da ruwan sama kuma maganganun sa da raɓa.