ha_tq/deu/31/27.md

972 B

Menene Musa ya gaya wa Lebiyawa ya sani game da su Yau, tun da yake da rai?

Musa ya ce ma Lebiyawa da cewa ya sani tayarwar su kuma da yanda suke ta tawaye găba da Yahweh.

Don me Musa ya gaya wa Lebiyawa su taru a gabansa tare da dukkan dattawan ƙabilunsu da shagabanei?

Musa ya gaya wa Lebiyawa su tara dattawa da shugabanen domin ya yi maganarsa cikin kunuwansu kuma ya kira sama da ƙasa su shaida găba dasu.

Menene Musa ya ce zai faru idan mutanen suka juya daga hanyar da Musa ya umarce su?

Musa ya ce masifa zai auko a kan mutanen cikin kwanki masu zuwa bayan suka juya daga hanyar da Musa ya umarce su.

Don me Musa ya ce masifa zai auko kan mutanen?

Musa ya ce masifa zai auko domin za su abin da ke mugu a idanun Yahweh, domin su sa shin fushi ta wurin aikin hannuwansu,

Me ya sa Musa ya ce ya san abin da zai faru bayan mutuwarsa?

Musa ya ce bayan mutuwansa mutanen za su lalacer da kansu sosai kuma su juya daga hanyar da Musa ya umarcesu.