ha_tq/deu/31/24.md

422 B

Ga wanene Musa ya ba da ƙalmomin dokar cikin litafi sa'ad da ya gama rubutu?

Musa ya ba ƙalmomin dokokin wa Lebiyawa wanda suka ɖauke akwatin alkawarin shaidar Yahweh.

Menene Musa ya gaya wa Lebiyawa su yi da litafin sheri'a sa'ad da ya gama rubutun?

Musa ya gaya wa Lebiyawa su dauka litafin shari'a su sa shi a gefen akwatin alƙawarin shaidar Yahweh Allahnsu domin ya kasance a can ya zama shaida gába dasu.