ha_tq/deu/31/17.md

465 B

Menene Yahweh ya gaya wa Musa zai faru da mutanen idan Yahweh ya boye fuskarsa daga gare su?

Yahweh ya ce wa Musa masifu da wahalai zasu auka wa mutanen kuma zai ɓoye fuskarsa daga gare su domin suka juya zuwa waɖansu alloli.

Menene Yahweh ya ce wa Musa zai yi bayan mutanen suka manta da alƙawarain Yahweh?

Yahweh ya ce wa Musa a ranar da mutanen suka watsar da alƙawarin, fushinsa zai kunnu a kansu, zai yashe su, kuma zai ɓoye fuskarsa daga gare su.