ha_tq/deu/31/16.md

285 B

Ta yaya Yahweh ya gaya wa Musa mutanen za su yi bayan Musa ya je barci tare da ubanninsa?

Yahweh ya ce wa Musa mutanen za su tashi, za su yi kamar karuwai su bi waɖansu baƙin alloli waɖanda ke ƙasar kuma za su manta da Yahweh su kuma ƙarya alƙawarin Yahweh wanda ya yi da su.