ha_tq/deu/31/14.md

412 B

Menene ya faru da Musa da Yoshuwa suka nuna kansu a cikin rumfar taruwar?

Da Musa da Yoshuwa suka nuna kansu a cikin rumfar taruwar, Yahweh ya bayana cikin rumfar a umudin girgije wnda ya tsaya a bakin ƙofar rumfar.

Don me Yahweh ya gaya wa Musa ya kira Yoshuwa su nunan kansu a cikin rumfar saduwar?

Yahweh ya ce wa Musa ya kira Yoshuwa zuwa cikin rumfar taron domin rana yana zuwa wanda Musa zai mutu.