ha_tq/deu/31/12.md

435 B

Don me Musa ya gaya wa firistoci su tara mazajen, mata, kanana da bako?

Musa ya gaya wa firistoci domin su ga kuma su koya, don su girmama Yahweh Allahnsu kuma su kiyaye dukkan maganganun dokokin domin 'ya'yansu su ji kuma su girmama Yahweh.

Har yaushe ne firistoci za su karanta dokokin wa mutanen?

Firistoci za su karanta dokokin wa mutanen na dukkan kwanakin da za su kasance a ƙasar da za su ketere Yodan domin su mallaka.