ha_tq/deu/31/09.md

399 B

Ga wanene Musa ya ba dokar bayan ya rubuta shi?

Musa ya ba wannan dokar wa firistoci, ƴaƴyan Lebi, waɖanda suke ɖaukar akwatin alkawari kuma ya sake ba wa dattawan Isra'ila.

wane tsawon lokaci ne Musa ya umarce firistoci su karanta dokar da Musa ya basu.

Musa ya umarce firstoci su karanta dokar a karshen kowanne shekar bakwai, lokacin Idin rumfuna, a gaban dukkanIsra'ila a kunnuwansu.