ha_tq/deu/31/07.md

463 B

Menene Musa ya ce wa Yoshuwa a gaban Isra'ila?

Musa ya ce wa Yoshuwa ya ƙarfafu kuma ya yi ƙarfin hali gama Yoshuwa zai tafi da mutanen Isra'ila cokin ƙasar da Yahweh ya rantse wa kakanninsu zai ba su kuma Yahweh zai sa su mallake ƙasar.

Menene Musa ya ce wa Yoshuwa Yahweh zai yi masa?

Musa ya ce wa Yoshuwa Yahweh zai sha gaban Yoshuwa, bi tare da shi kuma Yahweh ba zai kunyarta ko yashe Yoshuwa ba sai kada Yoshuwa ya ji tsoro kada kuma ya karaya.