ha_tq/deu/31/04.md

432 B

Menene Yahweh ya wa Sihon da Og, sarakunen Amoriyawa?

Yahweh ya hallakar da su da ƙasarsu.

Menene Yahweh ya zai yi wa Isra'ila idan suka same al'ummai cikin yaki?

Yahweh ya ce zai ba Isra'ila nasara akansu idan Isra'ila suka same su cikin yaki.

Wane umarni ne Musa ya ba wa Isra'ilawa.

Musa ya ce masu karfafu, kada su ji tsorota kuma kada su ji tsoron al'umman domin Yahweh zai tafi tare da su kuma ba zai yashe su ba.