ha_tq/deu/31/01.md

441 B

Menene Musa ya gaya wa Isra'ila game yawan shekarunsa?

Ya gaya masu yanzu shi shekara ɗari da ashirin ne kuma baya iya fita ya shiga.

Menene Yahweh ya gaya wa Musa game da zuwan Yodan?

Ya gaya wa Musa da cewa ba zai ketere zuwa Yodan ba amma Allah zai sha gaban Musa kuma zai hallakar da Al'ummai da ke gaban Isra'ila.

Wanene Yahweh ya ce zai je Yodan maimakon Musa?

Yahweh ya gaya da cewa Yoshuwa zai tafi Yodan kafin Isra'ila.