ha_tq/deu/29/27.md

294 B

Menene mutane za su ya kunnu bisa ƙasar nan?

Mutanen za su ce fushin Yahweh ne ya kunnu a ƙasar nan.

Menene mutanen za su ce Yahweh zai yi wa waɖanda ya tumbuge ƙasar su cikin fushi?

Mutanen za su ce Yahweh, cikin fushi, da hasala, da fushi mai kunna ya jefar dasu cikin wata ƙasa.