ha_tq/deu/29/25.md

274 B

Ta yaya mutanen za su amsa idan tsara mai zuwa suka tambaya don me Yahweh ya yi haka a ƙasar?

Mutanen za su ce domin suka watsar da alƙawarin Yahweh kuma domin suka je suka bauta wa waisu alloli kuma suka tsunkuya masu, allolin da ba su sani ba kuma wanda bai basu ba.