ha_tq/deu/29/20.md

278 B

Menene zai faru da mutumin da ya ce zai samu salama amma yana tafiya cikin taurin zuciyarsa?

Yahweh ba zai gafarta masa ba, fushin Yahweh da kishinsa zai auka akan sa, dukkan la'ana da aka rubuta cikin litafin zai hau kansa kuma Yahweh zai cire sunansa daga ƙarkashin sama.