ha_tq/deu/29/14.md

387 B

Wane mutane ne ke tare da su ckin alƙawari da rantsuwa da Yahweh ke yi da Isra'ila a ranar a Mowab?

Kowa da ke tsaye a ranar a Mowab kuma waɖanda basu tare da su aka haɖa su cikin alƙawari da rantsuwar da Yahweh ke yi da Isra'ila.

Game da menene aka sake tunashe Isra'ila?

Aka tunashe su yadda suka zauna a ƙasar Masar kuma yadda suka fito tsakanin al'ummai wanda suka wuce.