Don me Isra'ilawa suke tsaye a gaban Yahweh Allahnsu?
Suna tsaye a gaban Yahweh domin su shiga alƙawari kuma su shiga rantsuwa da Yahweh ke yi da su a ranar.
Menene Yahweh ya ke son ya da Mutanen Isra'ila ta wurin wannan alƙawari?
Yana son ya maishe mutanen Isra'ila zuwa mutanen ne na kansa.