ha_tq/deu/29/07.md

141 B

Menene Isra'ila za ta yi domin ta cigaba a dukkan komai?

Za su kiyaye maganganun alƙawarin kuma su yi su domin su yi nasara cikin komai.