ha_tq/deu/29/05.md

233 B

Don me Yahweh bi da Isra'ila na shekaru arba'in cikin jeji da ruduna da takalmansu bau tsufa ba kuma basu ci ko gurasa ko su sha inabi ko barasa mai sa maye ba?

Ya yi waɖannan abubuwa ne domin su iya sani shi Yahweh ne Allahnsu.