ha_tq/deu/29/02.md

466 B

Game da menene Musa ya tunashe dukkan mutanen Isra'ila?

Musa ya tunashe dukkan mutanen Isra'ila game da dukkan abubuwan da Yahweh ya yi a gabansu a cikin ƙasar Masar wa Fir'auna, da dukkan barorinsa, da dukkan ƙasarsa.

Me ya sa Musa ya ce za a tunashe mutanen Isra'ila da babban wahalolin da idanunsu suka ga, alamu da waɗanan dukkan al'ajibi?

Musa ya ce har yau Yahweh bai basu zuciya ta sani ba, idanu domin gani, ko kunnuwa domin jin waɗannan abubuwa.