ha_tq/deu/29/01.md

201 B

Da wanene Yahweh ya yi alaƙwari?

Yahweh ya yi alƙawari da Isra'ila a ƙasar Mowab.

Wane alƙawari ada Yahweh ya yi da mutanen Isra'ila?

Yahweh ada ya yi alƙawari da mutanen Isra'ila a Horeb.