ha_tq/deu/27/24.md

164 B

Menene Lebiyawa suka ce zai faru da mutumin da ya kashe makwabcinsa a ɓoye ko ya karɓi toshiya domin ya kashe mutum mara laifi?

Wancan mutum za a la'anta shi.