ha_tq/deu/27/20.md

149 B

Don me mutum zai la'anu idan ya kwana da matar mahaifinsa?

Mutum zai la'anu idan ya kwana da matan mahaifinsa, domin ya karɓe hakkin mahaifinsa.