Abu daya da ke abi ƙyama ga Yahweh shine sassaƙa ko kafeffen siffa wanda gwanin masassaƙi ya kera a ɓoye.