ha_tq/deu/27/13.md

167 B

Don me shida daga ƙabilar Isra'ila aka umarcesu su tsaya a Dutsen Ibal?

Shida daga ƙabilar Isra'ila aka umarcesu su tsaya a bisan Dutsen Ibal domin furta la'ana.