ha_tq/deu/27/09.md

173 B

Don me ya zama da muhiminci wa mutanen Isra'ila su ji muryar Yahweh kuma su yi biyayya da dokokinsa a ranar?

Ya zama da muhiminci domin a ranar suka zama mutanen Yahweh.