ha_tq/deu/27/04.md

377 B

Menene tilas mutanen Isra'ila za su yi bayan suka ketere Yodan zuwa ƙasar da Yahweh zai basu?

Dole za su kafa manyan duwatsun ibal kuma su yi rubutu a kan su dukkan ƙalmomin doka.

Menene tilas mutanen Isra'ila su gina adutsen Ibal?

Mutanen Isra'ila dole su gina bagadin dutse wa Yahweh ba tare da amfani da alatu na ƙarfe ba domin miƙa baye-bayen konawa a gare shi.