ha_tq/deu/27/01.md

167 B

Menene Musa da dattawan Isra'ila suka umarce mutanen su kiyaye?

Musa da dattawan Isra'ila suka ce wa mutanen su kiyaye dukkan dokokin da Musa ya dokancesu a ranar.