Mutanen Isra'ila dole su ba wa Lwbiyawa, wa bako, wa marayu, kuma wa gwaraye domin su ci kuma su ƙoshi.