ha_tq/deu/26/10.md

177 B

Menene dalilin ajiye kwando a gaban Yahweh?

Dalilin don yabon Yahweh da farin cikin dukan abubuwa na gari da ya yi wa Isra'ila, gidansu, wa Lebi, kuma da boko da ke cikinsu.