ha_tq/deu/26/08.md

134 B

Ta yaya Yahweh ya fito da Isra'ila daga Masar?

Ya fito dasu da Miƙaƙiya damtse, da babbar razanarwa, da alamu, kuma da al'ajibi.