ha_tq/deu/26/06.md

154 B

Yaya ne Masarawa suka wulakanta Isra'ilawa lokaci da suke cikin Masar?

Suka wulakanta Isra'ilawa ainun kuma suka tsananta masu, suka sa su aikin bayi.