Mutanen Isra'ila tilas su ce masa, ''Ina shaida yau ga Yahweh da cewa nazo ƙasar da ya rantse zai ba wa kakanninmu.''