Mutanen Isra'ila dole su ɗiɓa nunan farinsu na ƙasar a cikin kwando sai su je wurin da Yahweh ya zaɓa a matsayin wuri mai tsarki.