Matar ɗan'war a gaban dattawa za ta cire takalmansa, ta tofa masa miyau, ta ce masa wannan shi ne abin da ake yi wa wanda yaƙi gina gidan ɗan'uwansa.