ha_tq/deu/25/05.md

262 B

Wane kiyayewa ne Yahweh ya kafa domin kada sunan mutum ya mutu a Isra'ila?

Idan dan'uwa ya mutu kuma baya da ɗa, ɗan'uwan sa dole ya ɗauke matar marigayin gwamruwa a matsayin matarsa saboda ɗan farin da za ta haifa zai ci gaba da sunan ɗan'uwa marigayi.