ha_tq/deu/23/24.md

286 B

Ta yaya umarnin Yahweh game da abin da Isra'ilawa za su iya ci daga ganar inabi ko filin makwobcinsu?

Za su iya inabi daga gonar inabin makwobcinsu har idan baza su iya ɗiba su sa a kwandonsu ba kuma za su iya tsike kawunan hatsin makwobcinsu har in ba za su yi amfani da lauje ba.