Ba'isra'ila bai kamata ya yi jinkirin cika alƙawarin da ya yi wa Yahweh ba, amma zai lura da abin da ya alƙawarta da bakinsa domin kada ya dinga zunubi a gare Yahweh.