ha_tq/deu/23/19.md

183 B

Yaya ne ba da bashi ya babbanta da idan ya shafi bako a maimakon Ba'isra'ile?

Ba za su taba rance har da riɓa wa Ba'isra'ila ba, amma za su iya ba da bashi har da riɓa wa baƙo.